1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tarihi

Tasiri da akasin kungiyoyin tsaro na shiyyoyi

Suleiman Babayo
February 10, 2020

https://p.dw.com/p/3XZVR

Wai shin menene alfanu ko akasin haka na kafa kungiyoyin tsaro na shiyyoyi a Najeriya kuma yana da barazana ga tsarin dimukuradiyya? ko kuwa zai karfafa tsarin na dimukuradiyya.

Amsa daga Dr Aminu Uma masanin harkokin siyasa a Najeriya