1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yada canjin yanayi ke faruwa a cikin shirin Amsoshi

Aliyu Abdullahi Imam AH
October 7, 2019

Sauyin yanayi na janyo balao'i irinsu ambaliyar ruwa sama, janyewar tafkuna da koguna tare da haddasa fari abin da ka iya zama sanadin yunwa.

https://p.dw.com/p/3Qp7f
Chile Dürre
Hoto: picture-alliance/dpa/C. Bueno

Karuwar fitar da hayaki mai guba na iskan gas da kamfanonin da masa'antu ke yi da sare dazuka na daga cikin babban abin da ke janyo gurbacewar muhali. Har yanzu dai kasashen duniya sun gaza cimma matsaya a game da batun kare muhali sakamakon yadda wasu daga cikinsu ba su amince da yarjejeniyar da aka tsaida ba.