Barazanar da masarautar Sokoto ke fuskanta a kan wata doka da ka iya rage karfin iko masarautar.
https://p.dw.com/p/4i0xN
Talla
Karin bayani a game da kudirin dokar da ka iya yin barazana wa masarautar Sokoto. Daga kasa za a iya sauraron sautin hira da Dr Mohammad Mansur Aliyu malami a bangaren koyar da tsarin dokoki a Jami'ar Usman Danfodio da ke Sokoto.