Ambaliya ta haddasa barna a Mali | Duka rahotanni | DW | 22.05.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Ambaliya ta haddasa barna a Mali

Mummunar ambaliyar ruwa a Bamako, babban birnin kasar Mali ta yi barna. Gwamnati ta tura jami'anta don kawo dauki, sai dai mazauna yankin sun soki gwamnati da rashin daukar matakan gaggawa.

A dubi bidiyo 01:57