1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ambaliya na barna a Najeriya da Nijar

Mouhamadou Awal Balarabe
July 6, 2017

A daidai lokacin da damuna ke ci gaba da kankama a kasashen da dama, Najeriya da Nijar na ci gaba da fuskantar ambaliyar ruwa wacce tuni ta haddasa asarar rayukan jama’a da ta dukiyoyi a wasu yankuna na kasashen biyu.

https://p.dw.com/p/2g5r2
Flut Nigeria Afrika 2010
Hoto: AP

Ambaliyar ruwa ta yi barna a Najeriya

Ambaliyar ruwa ta yi barna a Najeriya