1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Almajiri y a zama ma'aikacin lafiya

May 4, 2022

Wani matashin almajiri a jihar Kaduna da ya shiga birni domin yin bara da neman ilmin addini, yanzu haka ya bude shagon sayar da magungunan bayan da ya samu nasarar kammala karatun aikin jinya.

https://p.dw.com/p/4ApQK