Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Tsohon shugaban gwamnatin Jamus Helmut Schmidt ya rasu a wannan Talatar (10.11.15) bayan ya sha fama da ciwo. Schmidt ya rasu ya na da shekaru 96 da haihuwa
Sake zaben Emmanuel Macron a matsayin shugaban kasar Faransa tamkar martani ne a siyasance ga harin da Rasha ke kai wa kasashen yammacin Turai kuma sabon wa'adi ne na ci gaba da aikin hada kan Turai.