Afirka ta Kudu: Zuwa makaranta cikin annoba | Duka rahotanni | DW | 20.07.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Afirka ta Kudu: Zuwa makaranta cikin annoba

Sama da malamai 3,000 tare da dalibai sama da 1,000 sun kamu da coronavirus, tun bayan da aka sake bude makarantu a kasar Afirka ta Kudu. Kwashe shekaru ana watsi da makarantu da kuma yin sama da fadi da kudin da aka ware domin makarantun, sun sanya sun gaza samar da isassun kayan kariya daga wannan annoba.

A dubi bidiyo 03:08