Afirka na neman magance ayyukan ta′addanci | BATUTUWA | DW | 18.07.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Afirka na neman magance ayyukan ta'addanci

Manyan jami’an hukumomin leken asiri na nahiyar Afirka sun yi taro a Abuja don neman hanyar rage kudin haramun da kungiyoyin ta'adda ke fitarwa daga nahiyar, a kokarin magance matsalar tsaro da ke addabar nahiyar.

Saurari sauti 03:14