1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tattaunawa tsakanin Taliban da gwamnati

Abdourahamane Hassane
July 31, 2020

Shirin tsagaita bude wuta na kwanaki uku ya soma aiki tsakanin kungiyar Taliban da gwamnatin Afghanistan

https://p.dw.com/p/3gFGp
Afghanistan Kabul - Friedensgespräche
Hoto: picture-alliance/AP Photo/R. Gul

Tsagaita wutar wanda a karon  farko ya yi tasiri sossai, ya sa ana tunanin cewar ana dab da cimma sulhu na tarihi a tsakanin sassan biyu. Awowi ka'dan kafin yarjejeniyar tsagaita wutan ta fara aiki mutane 17 suka mutu a  wani hari da aka kai da mota makare da bama- bamai a kusa da Kabul. Shugaban Afghanistan Ashraf Ghani da yan Taliban sun ce za a soma yin tattaunawar bayan Sallah Layya.