Abu Namu: Yadda ake nuna wa mata ma′aikata wariya a wuraren aiki | Zamantakewa | DW | 26.10.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Abu Namu: Yadda ake nuna wa mata ma'aikata wariya a wuraren aiki

Bincike ya nuna yadda mata masu ilimi ke ci gaba da fuskantar matsaloli na wariya a wuraren aiyukansu a wasu jihohi da ke yankin arewacin Najeriya.

Saurari sauti 09:30

Bincike ya nuna yadda mata masu ilimi ke ci gaba da fuskantar matsaloli na wariya a wuraren aiyukansu a wasu jihohi da ke yankin arewacin Najeriya. Matan sun ce ana fifita takwarorinsu maza fiye da su, musanman a ba su mukamai.