1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Abu Namu

July 20, 2020

Shirin na wannan lokaci ya yi nazari ne dangane da irin tarin kalubalen da mata da ba sa haihuwa kan tsinci a kansu a ciki. Abu mafi muni shi ne tsangwama da kyara musamman daga dangin miji.

https://p.dw.com/p/3faUd