Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Matsalar cin zarafin mata da maza da fyade a jihar Agadez da ke Jamhuriyar Nijar, na haddasa zaman doya da manja musamman a tsakanin iyalai.
Tura sakon Facebook Twitter Whatsapp Web EMail Facebook Messenger Web
Permalink https://p.dw.com/p/3jlGT
Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango na daga cikin kasashen duniya da ake amfani da cin zarafin mata a matsayin makamin yaki. A shekarar da ta gabata mata na daga cikin wadanda aka tilasta wa shiga aikin sojojin sa-kai.
A kasar Laberiya matsalar fyade na kara ta'azzara duk da cewa babban laifi ne da ke da hukuncin shekaru 10 a gidan kaso.
'Yan gudun hijira musamman mata da kananan yara a jihar Borno da ke Arewa maso Gabashin Najeriya da rikicin Boko Haram ya daidaita na cikin halin tasku.
Kungiyar Amnesty a wani rahoto ta ce kananan yara 'yan kabilar Yazidi marasa rinjaye wadanda suka tsira bayan fuskantar azbatarwa a hannun IS a Iraki suna fama da matsaloli da ke bukatar taimakon gaggawa.