1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Abu Namu

Aliyu Muhammad Waziri LMJ
May 11, 2020

Gada wata dadaddiyar al'ada ce da 'yan mata ke yi a kasar Hausa. hin ko me ya janyo sannu a hankali wannan al'adar ke neman bacewa? Ku biyo mu cikin shirin.

https://p.dw.com/p/3c1fQ