Abai Schulze mai kamfanin sarrafa kayan ado na ZAAF | Himma dai Matasa | DW | 07.03.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Abai Schulze mai kamfanin sarrafa kayan ado na ZAAF

Kokarin samar da ayyukan yi da kuma tallafa wa masu fasahar zane-zane a kasar Habasha wato Ethiopia su ne dalilan da suka sanya Abai Schulze ta samar da kamfanin ZAAF, da ke tattara kayayyakin da aka yi da fatu a kasar domin ingantasu da sayar da su. Mai shekaru 26 a duniya, ta koma Habasha bayan ta kwashe tsawon shekaru a Amirka. Hakan ya faru ne saboba tana son kasarta.

A dubi bidiyo 03:20
Now live
mintuna 03:20