Ƙungiyar IS ta amince da Boko Haram | Labarai | DW | 13.03.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Ƙungiyar IS ta amince da Boko Haram

Jagoran Ƙungiyar IS Abu Bakr al Baghdadi ya ce ya amince da tayin Boko Haram na miƙa wuya.

Wani kakkakin jagoran na ƙungiyar ta IS shi ne ya bayyana wannan sanarwa a cikin wani sabon bidiyio da ƙungiyar ta fitar.

Wanda a cikin ƙuniyar ta yi lalle marhabin da wannan shela ta miƙa wuya da Ƙungiyar ta Boko Haram ta yi tare kuma da yin barzana ga Yahudawa da Kirista.