Ƙeƙe da Ƙeƙe: Tasirin mata a siyasar Najeriya | Duka rahotanni | DW | 18.01.2023
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Ƙeƙe da Ƙeƙe: Tasirin mata a siyasar Najeriya

Mata fiye da miliyan tara ne suka karbi rijistar zaben 2023 a Najeriya, sai dai ana zargin maza da rashin bai wa matan dama a fagen siyasar kasar. Shin yaya tasirin shugabancin mata? Mai yasa ba sa samun goyon bayan 'yan uwansu mata? Shin da gaske mata suna da rauni a fannin shugabanci ko suna da adalci fiye da maza?