1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tarihin garin Bauchi da kafuwarsa

Abdullahi Tanko Bala
April 26, 2017

Shin kuna da masaniya game da tarihin Sarkin Bauchi Yakubu da ma dalilin da ya sanya ake kiran garin Bauchin din Bauchin Yakubu? Dakta Yakubu Magaji Azare na Jami'ar Bayero da ke Kano ya yi karin haske kan wannan batu.

https://p.dw.com/p/2bwXk