Ɗa marar mahaifi–Matan Afirkan da ba su da Mazaje
December 3, 2013Talla
Labarin na nuna ƙalubalen da sukan fuskanta na rashin kuɗi da rashin goyon bayan ‘yan uwa da abokan arziƙi. Haka nan kuma yana nuna yadda yara za su iya yin rauni sakamakon tasowarsu da suka yi, ba tare da sun yi wata cuɗanya ta ƙwarai da Iyayensu Maza ba.