Ziyarar ministan harkokin wajen Jamus a Rasha | Labarai | DW | 21.12.2006
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Ziyarar ministan harkokin wajen Jamus a Rasha

Ministan harkokin wajen Jamus Frank Walter Steinmeir ya isa birnin Moscow domin tattaunawa na kwanaki biyu da shugabanin kasar Rasha.

Ana sa ran zasu tattaunawar tasu zata taallaka ne kann shugabancin Kungiyar Taraiyar Turai da kungiyar kasasahe masu arzikin masanaantu G8 da Jamus zata karba a sabuwara shekara.

Tunda farko dai kungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty International ta roki Steinmeir da tabo batun take hakkin bil adama a kasar ta Rasha.