Ziyara shugaba Georges Bush a nahiyar Asia | Labarai | DW | 16.11.2005
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Ziyara shugaba Georges Bush a nahiyar Asia

Shugaba George Bush na Amurika, na ci gaba da ziyara aiki a yankin Asia.

Bayan kasar Japon, inda ya gana ya gana jiya da Praminista Koizimi , a yau Bush tare da rakiyar matar sa, Laura, ya sauka a birnin Pusan na Korea ta Kudu, domin halartar taron kasashen Asia na yankin Pacifik, da za a buda ranar juma´ß aidan Allah ya kai mu.

Kamin taron, zai tantana da shuagba Roh Moo- Hyun, na wannan kasa.

Mahimman batutuwan da Bush zai maida hankali a kan su, yayin wannan rangadi na mako guda, sun ta´alaka da harakokin kasuwa, da kuma matsalar cutar mura tisintsaye.

Bayan Korea ta Arewa za i ziyarci China da Mongolia.

Saidai ziyara ta Shugaba Bush na gudana a daidai lokacin da, tarmamuwar sa, ke fuskantanr dushewa a idon dunia.

A yayin day a ke gananawa da Praminisatn Japan dsaruruzwan mutane su ka shiray shirya zangar – zangar nuna kinjinin sa akasar Japon.

Kazalika ,dubunan mutane mutane sun gudanar da zanga zanga ,a birnin Seul na Korea ta Kudu, don yin tur da Allah wadai, da siyasar Bush a kasashen dunia.