Zinare ya sauya komai | Duka rahotanni | DW | 08.08.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Zinare ya sauya komai

Bantako wani karamin kauye ne a kudu maso gabashin kasar Senegal. Lokacin da mutanen kauyen suka gano zinare a 2008, salon rayuwarsu ta sauya daga noma da aka san su da ita tun kaka da kakanni, zuwa fannoni daban-daban.