Zeinab Diallo mai fafutukar farfado da al’adun Fulani a Guinea | Duka rahotanni | DW | 30.10.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Sauyi a Afirka

Zeinab Diallo mai fafutukar farfado da al’adun Fulani a Guinea

Zeinab Koumanthio Diallo mawakiya ce da ta dukufa wajen raya al'adun gargajiya na Kabilarta da ke Guinea. Ta bude gidan kayan tarihi a garin Labé da ke zama mahaifarta. Manufarta ita ce kare al'adu, su kuma zama abin tuni ga matan matasa mawakan Fulani.

A dubi bidiyo 02:59