Zazzaɓin cizon sauro 9 | Learning by Ear | DW | 18.03.2010
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Learning by Ear

Zazzaɓin cizon sauro 9

Haɗa kai tushen ci-gaba

Duk da jama´ar da ta zama tsintsaya maɗaurinki ɗaya to za ta samu ci-gaba mai ma´ana. A cikin wannan shirin za mu ji yadda Karime ta kafa wata ƙungiya a makarantarsu don fara yaƙi da sauro.

Sauti da bidiyo akan labarin