1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Learning by Ear

Zazzaɓin cizon sauro 6

Laifi tudu hau naka ka hango na wani

A cikin wannan shirin dai za a ji yadda wani likita yayi ƙoƙarin ceto ran wani majinyaci. Zazzaɓin cizon sauro na janyo asarar rayuka saboda sakacin jama´a na rashin zuwa asibiti da wuri.

Sauti da bidiyo akan labarin