1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Learning by Ear

Zazzaɓin cizon sauro 5

Rigakafi ya fi magani

Mahaifiyar Karime ta kaita wajen boka maimakon wurin likita. Ko shakka babu ana iya ceto rayuka da yawa idan aka yi jinya da ta dace sannan idan asibitoci na da ƙwararrun ma´aikata da isassun kayan aiki.

Sauti da bidiyo akan labarin