1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Learning by Ear

Zazzaɓin cizon sauro 2

Zazzaɓin cizon sauro 2: Jahilci da Ilimi

Karime na ɗokin kaiwa mahaifiyarta da kuma jaririn da aka haifa ziyara a asibiti. A gida tana tunanin cewa ta samu nasarar shawo kan iyayenta don su yi amfani da gidan sauro. Shin haka ne kuwa?

Sauti da bidiyo akan labarin