1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Learning by Ear

Zazzaɓin cizon sauro 10

E! Za mu iya

Shin ko ƙungiyar Karime za ta yi nasara a yaƙin da ta ɗaura ɗamarar yi da zazzaɓin cizon sauro? Wannan dai shine shiri na ƙarshe a salsalar shirin na zazzaɓin cizon sauro. A wannan shirin Karime ta samu damar gabatar da ƙungiyarta ta gidan rediyo.

Sauti da bidiyo akan labarin