1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Learning by Ear

Zazzaɓin cizon sauro 1

Zazzaɓin cizon sauro 1: Namiji ne aka haifa

Wannan sabon shirin wasan kwaikwayo na rediyo zai bayani kan wani iyali dake yaƙi da zazzaɓin cizon sauro. Karime dai budurwa ce ´yar shekaru 14 a duniya. Mahaifinta ya kai matarsa mai juna biyu asibiti. Amma da farko Karime ta saurari wani shirin rediyo game da zazzaɓin cizon sauro.

Sauti da bidiyo akan labarin