1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zazzaɓin cizon sauro 9

March 18, 2010

Haɗa kai tushen ci-gaba

https://p.dw.com/p/MWGF
Duk da jama´ar da ta zama tsintsaya maɗaurinki ɗaya to za ta samu ci-gaba mai ma´ana. A cikin wannan shirin za mu ji yadda Karime ta kafa wata ƙungiya a makarantarsu don fara yaƙi da sauro.