Zargin kai hari akan Amurka | Labarai | DW | 25.06.2006
 1. Inhalt
 2. Navigation
 3. Weitere Inhalte
 4. Metanavigation
 5. Suche
 6. Choose from 30 Languages

Labarai

Zargin kai hari akan Amurka

US

Iyalan muatanen nan 7 da aka cafke kann zargin shirin kaiwa ginin nan mafi tsawo,wanda kuma ke zama headquatar hukumar Bincike ta CIA a chikago,da kuma ofishin FBI na Amurka hari,sun bayyana cewa basu alhakin laifin da ake zarginsu dashi.A ranar alhamis nedai aka cafke tawagar mutane bakwan a Miami,bayan wani jamiin leken asiri ya sanar da inda suke.Adangane da zargi da ake musu dai,mutanen sun hakikancewa kungiyar Alqaeda,amma basu da wata alaka da ita.Rahotannin hukumomin binciken na Amurka dai na nuni dacewa,ana zarginsu ne da shirin kaddamar da yaki da Amurka.

 • Kwanan wata 25.06.2006
 • Mawallafi Zainab A Mohammed
 • Bugawa Buga wannan shafi
 • Permalink http://p.dw.com/p/Bu6P
 • Kwanan wata 25.06.2006
 • Mawallafi Zainab A Mohammed
 • Bugawa Buga wannan shafi
 • Permalink http://p.dw.com/p/Bu6P