Zargin cin hanci a Venezuela
August 24, 2017Talla
Luisa Ortega wacce ta isa Brazil daga Kwalambiya ta sheda wa wani taro alkalai na kungiyar kasashen yankin Latine Amirka cewar Nicolas Maduro na hada baki da 'yan uwansa don satar kudi kasar. Ta kuma ce sun gano dalla biliyan 100 da sghuban ya sace,wani dan uwansa ya kai ya ajiye a Spain.