Zanga zangar yan adawa a Moscow | Labarai | DW | 16.12.2006
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Zanga zangar yan adawa a Moscow

Kungiyoyin Adawa a kasar Rasha sun sanar da gudanar da zanga zanga adangane da harkokin siyasan shugaba Vladimir Putin a fadasr gwamnatin kasar dake birnin Moscow a yau.Masu shirya wannan gangamin dai sunyi fatan cewa wannan bore nasu zai samu sukunin gabatar da rashin jin dadin alummomin Rasha adangane da irin kamun ludayin gwamnatin kasar,wanda akasarin mutane ke ganin cewa yana da zama mulki irin na kama karya.