1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zanga zangar ranar maaikata

May 1, 2007
https://p.dw.com/p/BuMU

Dubbannin maaikatan ne akesaran zasu hade a tgangamin da zaa gudanar domin bukin ranar maaikata a birnin jakarta,dake zama fadar gwamnatin kasar Indonesia a yau.Hakan dai ya haifar da tura jammian tsaro zuwa sassa daban daban na wannan birnin,kasancewa yau din ba ranar hutu bace wa maaikatan a wannan kasa mai alummomin million 220,wadda kuma take da musulmi, amatsayin mafi yawan alummanta.Akwai dai kimanin jamian yansanmda dubu 21 dake gudanar da siontiri a akan titunan Jakartan.Rahotanni daga kasar na nuni decewa dubban maaikata ne akesaran zasu shiga wannan zanga zanga.