1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zanga-zanga ta rikide zuwa yamutsi a Iran

Mahmud Yaya Azare (YB)January 2, 2018

Kwanaki biyar bayan fara zanga-zangar nuna fushi da matsatsin tattalin arziki a Iran, kawo yanzu ta rikide zuwa ga yamutsin nuna kin jinin gwamnatin da ya kai ga kone-kone da asarar rayuka.

https://p.dw.com/p/2qEIJ