Zanga-zanga a Koriya ta Kudu | Labarai | DW | 26.11.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Zanga-zanga a Koriya ta Kudu

Masu yin gangamin na matsa kaimi ga shugabar kasar Park Geun Hye da ta yi marabus.

Sama da mutane miliyan guda ne suka gudanar da gangami a birnin Seoul na Koriya ta Kudu duk da irin tsananin sanhin hunturun da ake yi hade da dussar kankara.Masu yin gangamin na bukatar shugabar kasar Park Geun Hye da ta yi marabus sakamakon abin kumyar da ta yi, na yin amfanin da mukaminta domin cimma wasu bukatu: