1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zaben majlisun dokoki a yankin Palasdinawa

January 26, 2006
https://p.dw.com/p/BvAl

Sakamakon farko na zaben majalisdun dokoki na yankin Palasdinawa ya nuna Jamíyar Hamas ta masu tsaurarar raáyi ta sami kujeru 58 yayin da Jamíyar Fatah ta Malam Mahmoud Abbas ta ke da kujeru 63 daga cikin adadin kujeru 132 na yan majalisun dokokin .Wani babban jamiín kungiyar Hamas Ismail Haniya ya baiyanawa manema labarai cewa Jamíyar su zata kare matsayin ta a sabuwar gwamnatin da zaá kafa. A waje guda dai Israila da Amurka sun yi watsi da dukkan wata tattaunawa da kungiyar Hamas wadda ta bukaci rushe kasar bani yahudu.