Zaben gwamnoni a Japan | Labarai | DW | 08.04.2007
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Zaben gwamnoni a Japan

A kasar Japan jamaa sun fara jefa kuriunsu a zaben gwamnoni na jihohin kasar.

Zaben na yau share fage ne ga zaben yan majalisar dokoki da aka shirya zaa gudanar a watan yuli wanda ake ganin wani gwaji na irin goyon baya da firaminista Shinzo Abe yake da shi musamman bullowar jamiyun masu sassaucin raayi a kasar.