Zaben Burundi mai cike da cece-kuce ya dauki hankali
July 23, 2015Talla
A wannan makon ne dai aka gudanar da zaben shugaban kasar Burundi mai cike da cece-kuce, duk kuwa da bukatar da kasashen duniya suka yi na gani an dage zaben, wanda kuma 'yan adawar kasar suka kaurace masa. Don haka a kasa mun yi muku tanadin rahotanni kan batun kasar ta Burundi.