1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zabe a kasar Ukraine

September 30, 2007
https://p.dw.com/p/Bu9q

Jamaar kasar ukraine sun fara jefa kuriarsu a zaben sabuwara majalisar dokokin kasar.Shugaba Viktor Yushenko da firaminista Viktor Yanukovich sun baiayana fatar wannan zabe zai kawo karshen watanni na rikicin siyasa a kasar.

Ana sa ran samun sakamakon zaben yan majalisa 450 a ranar litinin.