1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Za a karfafa hadin a cikin Kungiyar tarrayar Turai EU

Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta ce Kungiyar EU za ta kasance cikin hadin kai a bukukuwan cikar shekaru 60 da kafuwarta da za a yi birnin Roma na Italiya a ranar 25 ga watan Maris.

Kasashen Jamus da Faransa sun yi kira ga kasashen Kungiyar tarrayar Turai da su kara ba da hanzari wajen take tudun mun tsira na irin radadin da kasashen suke ji bayan ficcewar Birtaniya daga cikin kungiyar.Kasashen sun bayyana haka ne a taron kungiyar da aka kammala a Beljiyam.