Za a gabatar da wani shirin sulhu a Yaman
October 31, 2016Talla
Shirin sulhun dai na farko ya tanadi janyewar 'yan tawayen Houthis 'yan Shi'a daga yankunan da suka mamamaye tun a shekara ta 2014, tare kuma da dakatar da bude wuta.Cheik Ahmed ya bayyana wa kwamitin sulhu na MDD cewar zai tattauna da dukkanin sassan biyu domin cimma wata yarjejejiniya da za ta samu amincewa tsakanin bangarorin.