Zaɓe a Britania | Labarai | DW | 03.05.2007
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Zaɓe a Britania

Yau ne jama´ar Britania kimanin mutane,milion 39 ke guidanar zaɓen yan majalisun jihohi da na ƙanana hukumomi.

Masharahanta a kan harakokin siyasar Britania, na suppanta wannan zaɓe, a matsayin zakaran gwajin dafin ƙimar Praminsita Tony Blair, da jam´iyar sa ta Labor.

Za a gudanar da zaɓen a sassan ƙasar baki ɗaya, wato Ecosse, Engla, da yankin Galle.

Ƙiddidighar jin ra´yin jama´a, ta nunar da cewa, jam´iyar Labor, za ta yi faɗuwar toto ruwa, a wannan zaɓe, mussaman a yankin Ecosse, inda ya ra´ayin aware bisa dukkan alamu, za su taka rawar gani.