1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yobe: Gomman 'yan mata sun bata bayan harin Boko Haram

Al-Amin(HON) InternetFebruary 21, 2018

Kimanin dalibai ‘yan mata 94 majiyoyi suka ce sun bace bayan da Boko Haram ta kai hari ranar Litinin da dare a wata makarantar mata da ke garin Dapchi a jihar Yobe.

https://p.dw.com/p/2t4dV