1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Yinwa a Jamhuriya Niger

Yau ne a birnin Geneva na Suizland kakakin hukumar majalisar dinkin dunia, mai kulla da yancin samar da abinci ga alumomin dunia, Jean Ziegler, ya bayana rahoto, a kan ziyara gani da ido da ya kai, a Jamhuriya Niger domin, tantance halin da aka ciki a dangane da matsalar yinwa a

Rahoton ya bayana cewa: A halin da ake ciki, kimanin mutane million 4 ne, daga jimmilar a`luma