Yara ′yan gudun hijira | Duka rahotanni | DW | 21.09.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Shiga

Yara 'yan gudun hijira

Yara da dama maza da mata da ke tsere wa yaki ko fatara da ake fama da shi a kasashensu daga yankin Asiya da Afirka da Gabas ta Tsakiya ke cikin dinbim mutane da ke kasadar biyo wa ta teku domin zuwa nahiyar Turai.