1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

'Yar tseren keke da ta yi fice a Ruwanda

Ahmed Salisu
January 23, 2017

Jeanne d'Arc Girubuntu ita ce mace tilo da ke cikin kungiyar tseren keke a Ruwanda. Matar na daukar horo ne da kungiyar maza don samun nasar shiga gasa a Turai

https://p.dw.com/p/2WGFt