1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Learning by Ear

Yanayin Muhallin Afirka 9

Munanan hanyoyin kamun kifi

A wannan shirin dai za a yi bayani kan mummunan hanyoyin kamun kifi inda ake amfani da abubuwa masu fashewa ana fatsa duwatsu na ƙarƙashin koguna. Hakan na yiwa halittun ƙarƙashin teku lahani.

Sauti da bidiyo akan labarin