Yanayin Muhallin Afirka 803/18/2010March 18, 2010Kwararowar Hamadahttps://p.dw.com/p/MWKbTallaHamadar Afirka na faɗaɗa saboda wasu aikace aikace na Bil Adama a doron ƙasa. Yawan kiwo da sare daji na ɗaya daga cikin abubuwan dake janyo kwararowar Hamada.