1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yanayin Muhallin Afirka 7

March 18, 2010

Sare daji babbar illa ne ga muhalli

https://p.dw.com/p/MWJw
Sare daji na da mummumar illa ga yanayi. Afirka ta fi kowace nahiya a dunia rasa dazuzzukanta. Wabnnan shirin zai duba mummunan tasirin da haramtaccen cinikin katako ke yi.